ha_tq/rom/16/25.md

8 lines
232 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Wani asiri ne wadda ke a ɓoye tun fil'azal da Bulus ke shelawa yanzu?
Yanzu Bulus na wa'azin bayyanuwae bisharar Yesu Almasihu.
# Menene dalilin wa'azin da Bulus ke yi?
Bulus na wa'azin biyayya na bangaskiya a cikin Al'ummai.