ha_tq/psa/43/01.md

8 lines
249 B
Markdown
Raw Normal View History

2021-05-28 15:51:50 +00:00
# Mene ne marubucin ya roƙi Allah yayi masa?
Ya roƙi Allah ya hukunta shi kuma yayi masa taimakon käriya a kan al'umma mara tsoron ka.
# Don mene ne Allah zai hukunta shi kuma yayi masa taimako?
Allah ya hukunta shi domin Allah ne ƙarfin sa.