8 lines
245 B
Markdown
8 lines
245 B
Markdown
|
# Menene ya sa mutanen Mowab suna tsoron mutanen Isra'ila?
|
||
|
|
||
|
Mutanen Mowab suna tsoron mutanen Isra'ila domin sun gani dukan abin da suka yi wa Amoriyawa, kuma domin akwai mutane da yawa.
|
||
|
|
||
|
# Balak sarkin wani kasa ne?
|
||
|
|
||
|
Balak shi sarkin Mowab ne.
|