8 lines
183 B
Markdown
8 lines
183 B
Markdown
|
# Menene ya kamata Irmiya yayi don ya sami gyara?
|
||
|
|
||
|
Ya kamata ya tuba.
|
||
|
|
||
|
# Wanne irin mutane ne Yahweh zai ceci Irmiya daga wurin su?
|
||
|
|
||
|
Zai cece shi daga wurin mugaye da marasa tausayi.
|