8 lines
351 B
Markdown
8 lines
351 B
Markdown
|
# Menene sarki Nebukadnezzar ya umurta a yi wa Daniyel bayan da ya gama gaya wa sarkin mafarkin da bayanin ta?
|
||
|
|
||
|
Sarkin ya ba da ummurni a yi bayarwa dominsa a ba shi turare.
|
||
|
|
||
|
# Menene sarki Nebukadnezzar ya faɗa game da Allahn Daniyel?
|
||
|
|
||
|
Sarki Nebukadnezzar ya ce Allahn Daniyel Allahn alloli ne, Ubangijin sarakai kuma wan da ya ke bayana asirin ne.
|