ha_tn/zep/01/10.md

531 B

Furcin Yahweh ne

AT: "abin da Yahweh ya fada" ko "abin da Yahweh ya rantse"

Kofar Kifi

Kofar Kifi tana daya daga cikin kofofin da ke a ganuwar birnin.

kururuwa kuma daga Unguwa ta Biyu

AT: "Makoki kwarai daga Lardi na Biyu". Lardi na Biyu wani sabon bangare ne na Yerusalem.

daga kan tuddai

Wannan yana nufin tuddan da suka kewaye Yerusalem. AT: "daga tudan da ke kewaye da Yerusalem".

gama 'yan kasuwan sun kare; an kuma datse masu awon azurfa

AT: "masu saye da sayar da kayayyaki, 'yan kasuwa, za a kashe su".