28 lines
1.2 KiB
Markdown
28 lines
1.2 KiB
Markdown
# Muhimmin Bayani:
|
|
|
|
Wannan abin ya faru a bayan shari'ar Yesu a gaban majalisar shugabannin adinin Yahudawa, amma ba mu san ko ya faru kafin shari'a ko lokacin shari'ar Yesu a gaban Bilatus ba. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-events]])
|
|
|
|
# Sa'adda Yahuza
|
|
|
|
Idan harshenku na da wata hanyar nuna cewa an fara sabon labari, za ku so ku iya amfani da shi a nan.
|
|
|
|
# cewa an zartarwa Yesu hukunci
|
|
|
|
AT: "cewa shugabannin Yahudawa sun hukunta Yesu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
|
|
|
# azurfar talatin
|
|
|
|
Wannan ne ƙudin da firistoci suka ba wa Yahuza don ya bashe Yesu. Dubi yadda kun juya wannan a cikin 26:15.
|
|
|
|
# mara laifi
|
|
|
|
Wannan ƙarin magana ne da na nufin mutuwar mai mara laifi. AT: "mutumin da bai cancanci mutuwa ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-idiom]])
|
|
|
|
# Ina ruwan mu?
|
|
|
|
Shugabannin Yahudawa sun yi amfani da wannan tambaya domin su nanata cewa ba su damu da abin da Yahuza ya faɗa ba. AT: "Wannan ba damuwar mu bane!" ko "Wannan damuwar ku ne!" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion]])
|
|
|
|
# jefar da kwandalolin azurfar a cikin haikalin
|
|
|
|
AT: 1) ya jefar da kandalolin azurfar a cikin farfajiyar haikalin, ko 2) ya na tsaye a cikin farfajiyar haikalin, sai ya jefar da kwandalolin azurfar a cikin haikalin.
|