1.1 KiB
To ta yaya kuma Dauda cikin Ruhu ya kira shi Ubangiji
Yesu ya yi amfani da tambaya domin ya sa shugabanin addini su yi zurfin tunani game da zabura da ya na sa ya faɗa. AT: "To, faɗa mani dalilin da Dauda a cikin Ruhu ya kira shi Ubangiji"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Dauda cikin Ruhu
"Dauda, wanda Ruhu mai Tsarki ke ƙarfafa." Wannan na nufin Ruhu mai Tsarki ne na albarkaci abin da Dauda na faɗa.
kira shi
A nan "shi" ya na nufin Almasihu, wanda shi ma zuriyar Dauda ce.
Ubangiji ya ce
A nan "Ubangiji" ya na nufin Allah Uba.
wa Ubangijina
A nan "Ubangiji" ya na nufin Almasihu. Kuma, "na" ya na nufin Dauda. Wannan Almasihun ya fi Dauda.
zauna a hannun damana
Zauna a "hannun damanan Allah" alama ne na karban babban ɗaukaka da iko daga Allah. AT: " zauna a wurin girma a gefena" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
sai na mai da makiyanka matakin sawayenka
Wannan ƙarin magana ne. AT: "sai na ci nasara da makiyanka" ko "sai na sa makiyanka su durkusa a gaban ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)