16 lines
701 B
Markdown
16 lines
701 B
Markdown
# bayin, cewa, "Ku gaya wa wadanda aka gayyata
|
|
|
|
Ana iya bayyana wannan magana kai tsaye. AT: "bayin, umurta su su gaya wa waɗanda ya gayyato" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-quotations]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
|
|
|
# Duba
|
|
|
|
"Duba" ko "ji" ko" saurara abin da zan gaya ma ku"
|
|
|
|
# An kashe bajimaina da kosassun 'yanmarukana
|
|
|
|
Ya na nufin cewa an dafa dabbobin kuma su na nan a shirye don ci. AT: "Bayi na sun kashe sun kuma dafa bajimaina da kosassun 'yanmarukana" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
|
|
|
|
# An yanka bajimaina da kosassun 'yanmarukana
|
|
|
|
"Bajimaina mafi kyau da kosassun 'yanmarukana don ci"
|