ha_tn/mat/18/09.md

622 B

Idan idonka zai sa ka tuntuɓe, ka kwakule shi, ka yar

Umarnin kwalkwale idon, wadda mai yiwuwa shi ne gabar jiki mafi muhimmanci, na iya zama kururuta magane ne kawai ga masu sauraronsa cewa su yi komai da yakamata domin su yi nesa da duk wani abu a rayuwarsu da ke sa su zunubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

tuntuɓe

A nan "tuntuɓe" ƙarin magana ne da ke nufin zunubi. AT: "ke sa ka zunubi"

da a jefa ka cikin madawwamiyar wuta da idanu biyu

AT: "da ka kasance da idanuka biyu yayin da Allah ke jefa ka cikin madawwamiyar wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)