1.2 KiB
duniya
A nan "duniya" na nufin mutane. AT: "mutanen duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
tuntuɓe... waɗannan lokuta su zo ... mutumin da ta wurinsa ne waɗannan lokutan za su zo
A nan "tuntuɓe" karin magana ne da ke nufin zunubi. AT: "abubuwan da ke sa mutane zunubi ... abubuwa za su zo da za su sa mutane su yi zunubi ... duk wanda ya sa wasu su yi zunubi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Idan hannunka ko kafarka ce za ta sa ka tuntuɓe, ka yanke ta, ka yar daga gare ka
Yesu ya yi wannan maganada karfi domin yă nanata cewa lallai ne mutane su yi komen da yakamata domin su kawas da zukatansu daga duk abinda ke sa su zunubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
ka ... kai
Yesu yana maganar mutane ne gabaɗaya. Zai fi ɗacewa harshenku ta juya wannan yadda za ta nuna cewa mutane masu yawa ne "ka" ɗin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
shiga rai
"cikin rai madawami"
da a jefa ka cikin madawwamiyar wuta tare da hannayenka ko kafafunka
AT: "da ka zama da hannayenka da kafafunka yayin da Allah ke jefa ka cikin madawwamiyar wuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)