ha_tn/mat/16/11.md

287 B

Yaya kuka kasa fahimta cewa ba game da gurasa nake yi maku magana ba?

Yesu yayi anfani da wannan tambaya domin ya kwaɓe almajaren. AT: "Da kun gane cewa ba gurasa nake magana akai ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

sun ... su

Wannan nufin ga almajaren ne.