655 B
655 B
Muhinmin Bayani:
Wannan sashi ya fara da saduwar Yesu da Farisiyawa da kuma Malamen attaura.
gwada shi
A nan "gwadawa" ana amfani da shi tawurin mummunar nufi. AT: "ƙallubale shi" ko "so su sa masa tarko"
da yammaci ta gabato
Za'a iya bayanin yanayin nan a fili. AT: "Idan sarari tayi jawur da yammaci" ko "Idan sarari tayi jawur a lokacin da rana take sauka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
yanayi mai kyau
Wannan na nufin haske, sauki da kuma yanayi mai kyau.
domin sarari ta yi ja
Idan rana ta na sauka, Yahudawa sun san cewa idan sarari ta canza zuwa ja, alama ce cewa washegari zata yi sauki ta kuma yi haske.