ha_tn/mat/15/32.md

723 B

ba tare da sun ci abinci ba, domin kada su suma a hanya

"ba tare da cin abinci ba domin zasu iya suma a hanya"

A ina zamu sami isasshiyar gurasa a wannan wuri da babu kowa har ta ishi babban taron nan

Almajaren suka yi amfani da tambaya don su fada cewa babu inda zasu samu abinci wa taron. AT: "Babu wuri kusa inda zamu iya samun isheshen gurasa wa irin wannan babban taron." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Bakwai da kuma kiman kananan ƙifaye

AT: "Gurasa guda bakwai da kuma kiman kananan ƙifaye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

zauna a kasa

Yi amfani da kalman kabilar ka domin nuna yadda mutane ke cin abinci a lokacin da babu tabur, ko ta wurin zama ko kwance.