730 B
730 B
ko kananan karnuka suna cin barbashin da ke faɗowa daga teburin maigida
Amsar matar yayi iri ɗaya ne da kwatancin da Yesu yayi amfani da shi a ƙarin maganan da ya fada. Tana ma'anar waɗanda ba su Yahuɗawa ba su yi koƙarin su samu kiman abubuwa masu kyau da Yahudawa suna banza da ita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Kananan karnuka
AT: [Matta 15:26]
Bari ya zama
AT: "Zan yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
a lokacin
Wannan ƙarin magana ne. AT: "A daidai lokacin" ko "Nan da nan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
'yarta ta warke
AT: "Yesu ya warkas da 'yar ta" ko " 'yarta ta warke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)