1.1 KiB
Muhinmin Bayani:
Wannan wurin ya canza zuwa abin da ya faru a sashin suran da suka wuce. Anan Yesu ya amsa game da mummunan ra'ayin farisawan. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-newevent)
Meyasa almajiranka suke ƙarya al'adar dattawa?
Farisiyawa da kuma Mallamen attaura suna amfani da wannan tambayan don su zarge Yesu da almajaren sa. AT: "Almajaren ka ba suwa biyyaya ga dokokin da kaƙanen mu suka bamu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
al'adar dattawa
Wannan ba iri ɗaya bane da dokan Musa. Wannan na kai mu zuwa ga koyaswan da suka zo daga baya da kuma fasarar doka da shugabanen addini suka bayas bayan Musa.
basu wanke hannayen su ba
Wannan wankin, ba na hannaye kawai ba. Wannan na nufin bukin wanki bisa ga al'adun dattawa. AT: "basu wanke hannayen su tsap ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Kuma don me ku ke karya dokar Allah saboda al'adunku?
Yesu ya amsa da tambaya domin ya zargi abin da shugabanen addini suke yi. AT: " Kuma na gani cewa kun ki ku yi biyyaya ga umurnin Allah domin ku iya bin abin da kakannen ku suka koyas maku!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)