838 B
838 B
zauna
"kwanta." Za ka iya yin amfani da wannan kalman tawurin nuna yadda mutanen kabilar ka suke cin abinci.
Ya ɗauki
"Ya rike a hannayensa." Bai sato su ya yi ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
ƙarye gurasar
" ya yage gurasar"
gurasa
"gurasa" ko "gabadayar gurasar"
Ya dubi sama
AT1): "Yayen da yake kallon sama" ko 2)"Bayan da ya kalla sama."
suka koshi
AT: "har sun koshi" ko "har suka daina jin yunwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
suka kwashe
"almajaren suka tattara" ko "wasu mutanen suka tattara"
kwanduna goma sha biyu cike
"kwanduna 12 cike" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
"Waɗanda suka ci
"Waɗanda suka ci gurasar da kuma ƙifin"
maza dubu buyar
"maza 5,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)