ha_tn/mat/14/08.md

28 lines
554 B
Markdown

# Bayan ta amshi umurni daga wurin mahaifiyarta
AT: "Bayan da mahaifuwarta ta umurce ta" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# umurci
"zuga" ko "gaya"
# ta ce
" 'yar Hirudiya ta ce wa Hiridus"
# tire
babban faranti
# Sarki ya yi bakin ciki sosai da roƙonta
AT: " Roƙon da tayi ya saka Sarki bakin ciki sosai" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# Sarki
"Sarki Hiridus"
# ya yi umurni a ba ta
AT: "ya umurce mutanen sa su yi abin da ta faɗa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])