48 lines
1.8 KiB
Markdown
48 lines
1.8 KiB
Markdown
# Almajiri ba ya fin malaminsa, bawa kuma ba yafin ubangijinsa
|
|
|
|
Yesu ya na amfani da ƙarin magana ne anan domin ya koya wa almajiransa gaskiya ta musamman. Yesu ya na nanata cewa kaɗa almajiran su zaci mutane su yi masu da kyau fiye da yanda mutane suka yi wa Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/writing-proverbs]])
|
|
|
|
# Almajiri ba ya fin malaminsa
|
|
|
|
"Almajiri na da mafi ƙanƙancin daraja fiye da ubangijinsa" ko "Malami na da mafi daraja fiye da almajirinsa"
|
|
|
|
# ko kuma bawa yafin ubangijinsa
|
|
|
|
"kuma bawa na da mafi ƙanƙancin daraja fiye da ubangijinsa" ko "kuma ubangiji na da mafi daraja fiye da bawarsa"
|
|
|
|
# Dai dai ne almajiri ya zama kamar malaminsa
|
|
|
|
"Almajirin ya ji dadin zama kamar malaminsa"
|
|
|
|
# zama kamar mallaminsa
|
|
|
|
In ya yiwu, za ku iya sa a bayyane yadda bawan ya zama kamar mallamin. AT: "san sosai kamar yadda mallamin ya sani" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
|
|
|
# bawar kamar ubangijinsa
|
|
|
|
In ya yiwu, za ku iya sa a bayyane yadda bawan ya zama kamar ubangijin. AT: "ya kamata bawan ya ji dadin zama da daraja kamar ubangijinsa"(Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
|
|
|
|
# In har sun kira mai gidan ... zai zama mafi muni ... su kira ... mutanen gidan
|
|
|
|
Yesu ya na kuma nanata cewa tun da mutane sun wullakanta shi, almajiransa su yi zaci cewa mutane za su yi masu haka ko mafi muni.
|
|
|
|
# sunayen mutanen gidansa za su zama mafi muni
|
|
|
|
"sunayen da ake kiran mutanen gidansa za su zama da mafi muni" ko "hakika za a kira mutanen gidansa da sunaye mafi muni"
|
|
|
|
# In har sun kira
|
|
|
|
"Tun da mutane sun kira"
|
|
|
|
# mai gidan
|
|
|
|
Yesu ya na amfani da wannan ƙarin magana wa kansa.(Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|
|
|
|
# Ba'alzabuba
|
|
|
|
Ana iya fasara wannan sunan kamar 1) "Beelzebul" ko 2) juya shi da ainahin ma'anarsa na "Shaidan."
|
|
|
|
# iyalinsa
|
|
|
|
Wannan ƙarin magana ne wa almajiran Yesu. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|