681 B
681 B
Mahaɗin Zance:
Wannan ya fara labarin da Yesu ya turo almajiransa goma sha biyu don su yi aiki.
ya kira almajiransa goma sha biyu
"kirawo almajiransa goma sha biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
ba su iko
Ku tabata cewa wannan matanin ya bayyana cewa wannan iko 1) don fitar da kazaman ruhohi da kuma 2) don warkad da cuta da rashin lafiya.
don fitar da su
"ya sa kazaman ruhohi su tafi"
kowacce irin cuta da rashin lafiya
"kowane irin cuta da kowane rashin lafiya." Kalmomin "cuta" da "rashin lafiya" su na kusa amma in ya yiwu a juya su kamar kalmomi biyu dabam dabam. "Rashin lafiya" rashin ƙarfin jiki ne ko wahala daga wani cuta.