ha_tn/mat/04/23.md

32 lines
1.4 KiB
Markdown

# koyarwa a majami'unsu
"koyarwa a cikin majami'un Galilawa" ko "koyarwa a cikin majami'un waɗancan mutanen"
# shelar bisharar mulkin
A nan "Mulki" na nufin shugabancin Allah a matsayin sarki. AT: "shelar bishara game da yadda Allah zai nuna kansa a matsayin tsarki" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# kowace irin cuta da ciwo
kalmomin nan "cuta" da "ciwo" na da danganta sosai, amma a fasara su a matsayin kalmomi dabam dabam in ya yiwu. "cuta" shi ya ke sa mutum ya yi ciwo.
# ciwo
wannan rauni ne ko annoba ta jiki da ke samuwa daga cuta.
# waɗanda suke da aljannu
AT: "waɗanda suke karkashin mulkin aljannu" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# farfaɗiya
Wannan na nufin kuwanene da ke da farfaɗiya a wurin, ba wai akwai wani da ake nufi ba na musammanda ke da farfaɗiya. AT: "waɗanda suke figar ruwa loto-loto" ko "waɗanda suke suma loto-loto da wanda baza a iya shawo kansa ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun]])
# da shanyayyu
Wannan na nufin kuwanene da ke shanyayye a wurin, ba wai akwai wani da ake nufi ba na musamman da ke shanyayye. AT: "da kuma duk wanda ke shanyayye" ko "da waɗanda ba su iya tafiya ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun]])
# Dikafolis
Wannan sunan na nufin "garuruwa goma." Wannan sunan wani yanki ne kudu maso gabas da tekun Galili. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])