1.1 KiB
Wannan ya faru
Wannan na nufin tafiyar Yesu zuwa Kafarnahum ya zauna.
abin da aka faɗa
AT: "Abun da Allah ya faɗa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Kasar Zabaluna da kasar Naftali ... Galili ta al'ummai! Mutane mazauna
Waɗannan yankunan su na bayana wuri daya ne. Za a iya ambata waɗannan yankunan a cikin jimla. AT: "Cikin yankinZabaluna da Naftali ... cikin yankin Galili inda al'ummai ke zama, Mutanen da ke zama"
ta bakin teku
Wannan tekun Galili ne.
Mutane mazauna duhu suka ga babban haske
A nan "duhu" na nufin rashin sanin gaskiyar game da Allah. "haske" kuma na nufin gaskiyar maganar Allah da ke ceton mutane daga zunuban su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ga waɗanda ke zaune a yankin, da inuwar mutuwa, haske ya keto masu
Wannan na nufin abu daya ne da farkon sashin jimlar. Anan "waɗanda ke zaune a yankin, da inuwar mutuwa" ƙarin magane. yana nufin waɗanda basu san Allah ba. Waɗannan mutane na haɗari mutuwa da rabuwa da Allah har abada. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])