ha_tn/mat/04/05.md

20 lines
925 B
Markdown

# In kai Ɗan Allah ne, ka dira ƙasa
Ya fi kyau a yi tsamanin cewa Shaiɗan ya san wai Yesu Ɗan Allah ne. Ya yiwu ana nufin 1)Wannan jaraba ne domin Yesu ya yi al'ajabi domin amfanin kansa. AT: "Tun da shike da gaske kai Ɗan Allah ne, ka dira ƙasa" ko 2) Wannan tuhuma ne ko zargi. AT: "ka hakikanta gaskiyar cewa kai Ɗan Allah ne ta wurin dirowa da kanka ƙasa"
# ka diro da kanka ƙasa
"bar kai da kanka ka dira zuwa ƙasa" ko "yi tsalle zuwa ƙasa"
# A rubuce yake
AT: "gama ma rubucin ya rubuto a cikin nassosin" ko "domin nassosin ya ce" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# 'Zai umurce malai'ikunsa su lura da kai', kuma
"Allah zai umurce malai'ikunsa su lura da kai, kuma "Ana iya fasarar wannan ta wurin ruwaito magana. AT: "Allah zai ce da malai'ikunsa, "ku lura da shi", kuma" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-quotations]])
# Zasu tallafe ka
" malai'ikunsa zasu riƙe ka"