1.2 KiB
Aminadab mahaifin ... Nashon mahaifin
A nan an riga an fahimci kalmar "shine". AT: "Aminadab shine mahaifin ... Nashon shine mahaifin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Salmon mahaifin Bo'aza, Uwar Bo'aza kuwa Rahab ce
Akwai hanyoyi dabam dabam da za a iya fassarar wannan. AT: "Salmon shine mahaifin Bo'aza, Uwar Bo'aza kuwa Rahab ce" ko kuma "Salmon da Rahab sune iyayen Bo'aza"
Bo'aza mahaifin ... Obida mahaifin
A nan an riga an fahimci kalmar "shine". AT: "Bo'aza shine mahaifin ... Obida shine mahaifin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Bo'aza mahaifin Obida, Uwar Obida kuwa Rut ce
Akwai hanyoyi dabam dabam da za a iya fassarar wannan. AT:"Bo'aza shine mahaifin Obida, Uwar Obida kuma Rut ce" ko kuma "Bo'aza da Rut sune iyayen Obida"
Dauda mahaifin Sulaimanu, Uwar Sulaimanu kuwa matar Uriya ce wanda Dauda ya kwace.
A nan an riga an fahimci kalmar "shine". Akwai hanyoyi dabam dabam da za a iya fassarar wannan. AT: "Dauda shine mahaifin Sulaimanu, Uwar Sulaimanu kuwa matar Uriya ce" ko kuma "Dauda da matar Uriya sune iyayen Sulaimanu "(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
matar Uriya wanda Dauda ya kwace
"gwauruwar Uriya." An haifi Sulaimanu bayar mutuwar Uriya.