635 B
635 B
Daga cikin ƙasa ake samun abinci
Anan "burodi" yana wakiltar abinci gaba ɗaya. Abincin da ke fitowa daga ƙasa magana ne ga abinci da yake fitowa daga ƙasa. AT: "ƙasa, inda abinci ke tsiro" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
takan juyo ƙarƙashinta kamar ta wurin wuta
Ma'anar mai yiwuwa ita ce: 1) mutane sun kunna wuta a ƙasa daga bangon dutsen. AT: "Wata gobara da masu hakar gwal ta yi" ko 2) "juya" alama ce don canji. AT: "ya faskara ƙasa da sosai har ya bayyana cewa an lalata shi da wuta"
shuɗin yaƙutu ko safai
da muhimmanci dutse mai daraja