ha_tn/job/10/04.md

880 B

Ko kana da ido na jiki ne? kokana gani kamar mutum ne?

Waɗannan tambayoyin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Waɗannan tambayoyin suna tsammanin amsar da ba ta ɗace ba za ta nanata cewa Allah ba ya ganin ko fahimtar abubuwa kamar yadda mutum yake yi. Ana iya bayyana su azaman kalamai. AT: "Ba ku da idanu na jiki, kuma ba ka gani kamar yadda mutum yake gani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ko kwanakinka kamar na dan adam ne ... ba wanda zai iya kuɓutar da ni daga hannunka?

Wannan tambayoyi na tsammanin amsar da na a'a domin ta nanata cewa Allah bai da karshe mutum kuma na da karshe." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

yin bincike akan muguntata ... neman zunubina

Waɗannan kalmomin guda biyu na kusan ma'ana ɗaya. (Duba rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)