24 lines
525 B
Markdown
24 lines
525 B
Markdown
# mahimmin bayyani
|
|
|
|
Habakuk ya cigaba da magana da Yahweh game da Kaldiyawa
|
|
|
|
# kugiyoyi ... taruna
|
|
|
|
kayan da ake amfani dasu domin kamun kifi
|
|
|
|
# raga
|
|
|
|
tarko don kamun kowan dabba mai rarrafe
|
|
|
|
# dabbobi masu kya da masu kitse ne abincinsu
|
|
|
|
AT: "dabbobi mafi kyau da kuma nama mafi kya suna suke raɓawa tsakaninsu." (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]])
|
|
|
|
# raɓo
|
|
|
|
wato raɓiya tsakanin jama'a
|
|
|
|
# juya tarunsu
|
|
|
|
masunta na juya tarunsu domin iya wurga ta kuma. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
|