ha_tn/act/28/25.md

16 lines
1.0 KiB
Markdown

# bayan da Bulus ya faɗi kalma ɗaya
A nan "kalma" na nufin sako ko bayani. AT: "bayan da Bulus ya ƙara faɗi wani abu" ko kuma "Bulus ya yi wannan bayani" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy]])
# "Ruhu Mai Tsarki ya yi magana ta bakƙin annabi Ishaya zuwa ga kakanninku. Ya ce, 'Jeka wurin al'umman nan ka ce, cikin ji zaku ji amma ba zaku fahimta ba; gani kam zaku gani amma ba zaku gane ba.
AT: "Ruhu Mai Tsarki ya yi magana mai kyau ta wurin baƙin annabi Ishaya zuwa ga kakanninku sa'ad da Ruhu ya ce wa Ishaya yă gaya masu cewa za su ji amma ba za su fahimta ba; za su kuma gani amma ba za su gane ba" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-quotesinquotes]])
# cikin ji zaku ji ... gani kam zaku gani
Ana maimaita kalmomin nan "ji" da "gani" ne domin nanaci. "Za ku ji kam da kyau ... za ku kuma gani sosai"
# amma ba za ku fahimta ba ... amma ba za ku gane ba
Duk waɗannan a takaice na nufin abu ɗaya ne. Suna nanata ne cewa Mutanen Yahudawa ba za su fahimci shirin Allah ba. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism]])