607 B
607 B
babu kuma wani daga cikin 'yan'uwa
A nan "'yan'uwa" na nufin 'yan'uwa Yahudawa. AT: "babu kuma wani daga cikin 'yan'uwan mu Yahudawa"
kayi tunani ka kuma gani game da wannan darikar
Wata ƙaramar taro ne a tsakanin wata babban taro. Anan wanna na nufin waɗanda suka gaskanta da Yesu. AT: "kayi tunani game da darikar da kake"
gama mun sani
AT: "domin mun sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ana kushenta a ko'ina
AT: "Yahudawa da yawa a dukkan kasashen da ke cikin ikon Roma na faɗin munanan abubuwa akasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)