ha_tn/act/28/19.md

1.1 KiB

Yahudawa

Wannan bai shafi Yahudawa dukka ba. AT: "shugabannin Yahudaw" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

suka tsaya a kan ra'ayin su

"suka yi gardama da abinda hukumar Roma suke son si yi"

ya zama dole in daukaka kara zuwa ga Kaisar

AT: "ya zama lallai ne in roƙa Kaisar yă yanke mini shari'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba domin ina da wani dalilin da zan yi karar al'ummata ba ne

Ana iya juya kalmar nan "kara" zuwa "zargi." Anan "al'umma" na nufin jamar. AT: "amma ba wai don ina so in zarge al'ummata a gabar Kaisar bane. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

begen da Isra'ila suke da shi

Wannan na iya nufin 1) mutanen Isra'ila suna bidan zuwan Almasihu da gabagadi ko kuma 2) jama'ar Isra'ila

Isra'ila

A nan "Isra'ila" na nufin mutanen. AT: "mutanen Isra'ila" ko kuma "Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

nake ɗaure da wannan sarkar

A nan "ɗaure da wannan sarkar" na nufin zaman ɗaurarre. AT: "cewa ni ɗaurarre ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)