975 B
975 B
Sa'adda muka shiga Roma, aka yardar wa Bulus ya
AT: "Da muka iso ƙasar Roma, sai hukumar Roma suka ba wa Bulus izinin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Ana nan bayan
Ana amfani ne da wanna jimlar don a dasa aya ga wata sabuwar bangaren labarin. Idan harshenku tana da wata hanya ta musamman na yin haka, kuna iya amfani da shi anan.
shugabannin Yahudawa
Wato shugabannin ma'aikatan gwamnati ko kuma na addini da ke Roma.
yi wa kowa laifi
"yi wa mutanen mu laifi" ko kuma "yi wa Yahudawa laifi"
an bashe ni ɗaurarre tun daga Urushalima zuwa ga hannunwan mutanen Roma
AT: "wasu Yahudawa sun kama ni a Urushalima suka da ni a hannuwan hukumar Romawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
zuwa ga hannunwan mutanen Roma
A nan "hannuwan" na nufin iko ko kuma mulki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
domin ban yi laifin da ya cancanci mutuwa ba
"ban yi wani abinda zai sa su su ƙashe ni ba"