ha_tn/act/28/11.md

615 B

wanda tun da hunturu yake a tsibirin

"wanda ƙungiyar ma'aikatan jirgin sun bari a tsibirin don lokacin sanyi"

jirgin Iskandariya

Wannan na iya nufin 1) wata jirgi da ta zo daga Iskandariya, ko kuma 2) wata jirgi da aka yi mata rajista ko kuma aka ba ta takardin izinin aiki a Iskandariya.

Tagwaye Maza

A sashin gaba da jirgin ruwan, akwai siffar gumakai biyu da ake ce da su "tagwaye maza." Sunayen su na Kasto da Pollus.

Birnin sirakus

Siracus wata gari ne a tsibirin kudu maso gabas na tsibirin Sikili a yau, daidai kudu maso yamma na Italiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)