ha_tn/act/28/07.md

1020 B

A kusa da wannan

Ana amfani ne da wannan do a gabatar da wani sabon mutum ko abinda ya faru a labarin.

babban mutumin tsibirin

Wannan na iya nufin 1) ainihin shugaban mutanen ko kuma 2) wani mafi muhimmanci a tsibirin, mai yiwuwa domin dukiyarsa"

mai suna Babiliyas

Wannan sunan wani mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ana nan ashe mahaifin Babiliyas ... zazzaɓi da atuni

Wannan na ƙarin bayani ne game da mahaifin Babiliyas da zai zama da muhimmanci ƙwarai a fahimtar labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

yana fama da

yana fama da "rashin lafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

fama da zazzaɓi da atini

Atini wani ciwa ne da ke kama hankin mutum.

ya dibiya masa hannu

"ya taɓa shi da hannayensa"

sun sami warkarwa

AT: "ya warkar da su ma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sun mutunta mu ƙwarai

Mai yiwuwa sun mutunta Bulus da waɗanda ke tare da shi ta wurin ba su kyautai.