ha_tn/act/28/05.md

929 B

ya karkaɗe macijin cikin wuta

"ya karkaɗe hannun sa don macijin ya faɗi daga hannunsa cikin wuta"

ba tare da ya cutar da shi ba

"Bai ji ma Bulus ba ko sam"

zai kumbura ko ya faɗi matacce

Wannan na iya nufin 1) jikinsa ya kumbura saboda defin macijin ko kuma 2) zai yi zafi ƙwarai da zazzabi.

basu ga wata matsala ta same shi ba

AT: "kome akansa yana yadda yakamata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

sai suka canza tunaninsu

Ana maganar yin wata tunani daban aka yanayi ne kamar mutum yana canza tunanisa. AT: "suka sãke tunani kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sukace shi wani allah ne

AT: "cewa, 'lallai wannan wani allah ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

cewa shi wani allah ne

Mai yiwuwa akwai wata bangaskiya da suke da shi cewa mutumin da har ya rayu bayan cizon maciji mai dafi sosai allah ne ko kuma na allah ne shi.