ha_tn/act/24/26.md

20 lines
634 B
Markdown

# Bulus zai bashi kuɗi
Filikus yana sa zuciya Bulus zai bashi toshiya don a sake shi.
# don haka, yayi ta nemansa akai-akai domin yayi magana da shi
"don haka Filikus yakan aika ya gan Bulus akai akai don yă yi magana da Bulus"
# Borkiyas Festas
Wannan shi ne sabon Gwamnar Roma wanda ya maye gurbin Filikus. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-names]])
# domin neman farin jini a wurin Yahudawa
A nan "Yahudawa" na nufin shigabannin Yahudawa. AT: "domin yana so shugabannin Yahudawa so so shi" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])
# ya ci gaba da tsaron Bulus a gidan yari
"ya bar Bulus a Kurkuku"