ha_tn/act/22/22.md

32 lines
1.2 KiB
Markdown

# A kawar da wannan ɗan taliki daga duniya
Wannan jimlar "daga duniya" na kara nanata ne da cewa a kawar da irin mutumin. AT: "Ƙasheshi"
# Sa'anda suke
"Yayin da suka." Ana amfani ne da jimlar nan "Sa'anda suke" domin a sa alamar abubuwa biyu da ke aukuwa a lokaci ɗaya.
# suna jefar da tufafinsu da kuma baza kura a iska
Wannan na nuna cewa Yahudawa da ke wurin sun yi fushi domin Bulus ya saɓa wa Allah ta wurin maganarsa. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/translate-symaction]])
# babban hafsan
hafsan sojojin Roma ko kuma shugabana sojojin kusan 600
# ya umarta a kawo Bulus
AT: "ya umurce sojojinsa su kawo Bulus" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# sansani
Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali. Duba yadda aka juya wannan a [21:34]
# Ya umarta da cewa a bincike shi da bulala
Shi shugaban sojojin yana so Bulus ya sha azaba ne ta wurin yi masa duka domin ya tabbatar cewa Bulus ya faɗa masu gaskiya. AT: "Ya umarce sojojinsa su bulali Bulus don su tilasta shi ya faɗa masu gaskiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]])
# domin shi da kansa
Ana amfani ne da kalmar nan "kansa" domin nanaci. (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns]])