ha_tn/act/21/12.md

1.1 KiB

Me kuke yi, kuna kuka kuna ƙarya mani zuciya

Bulus ya yi wannan tambaya ne domin yă nuna wa masubi cewa su daina ƙoƙarin jawo hankalinsa. AT: "Ku daina wannan abinda kuke yi. Kuka da kuke yi yana ƙarya mani zuciya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ƙarya mani zuciya

Ana maganar sa mutum yin baƙin ciki ne kamar zuciya ne da ke ƙarye wa. A nan "zuciya" na nufin yadda mutum ke ji. AT: "sanyaya mini gwiwa" ko "baƙanta mini rai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Bama don ɗauri kadai nake ba

AT: "bama kadai don su ɗaure ni kawai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sabili da sunan Ubangiji Yesu

A nan "suna" na nufin Yesu da kansa. AT: "sabili da Ubangiji Yesu" ko kuma "domin na ba da gaskiya ga Ubangiji Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bashi da niyyar a rinjaye shi

AT: "ba ya so mu rinjaye shi ya je Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bari nufin Ubangiji ya tabbata

AT: "Bari komai ta kasance yadda Aallah ya shirya ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)