1.6 KiB
Militini
Militini tashin jirgi ne da ke yammacin ƙaramar Asiya kusa da kogin Miyanda. Duba yadda aka juya wannan a [20:15](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Ku da kanku
Ana amfani ne da kalmar nan "da kanku" ne domin nanata maganar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
na sa kafata a Asiya
A nan "kafa" na nufin mutumin gabaɗaya. AT: "Na shigo Asiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
irin zaman da muka yi da kasancewar mu tare
AT: "yadda na riƙa bi da kaina lokacin da nake tare da ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
tawaliu
AT: "ƙasƙanci" ko kuma "halin ƙasƙanci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
da hawaye
A nan "hawaye" na nufin rashin jin daɗi da kuma kuka. AT: "Da kuka yayin da nake bauta wa Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yahudawa
Wannan ba ta nufin dukkan Yahudawa. Amma yana nuna mana ne waɗanda suka ƙulla haka. AT: "wasu Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Kun sani ban ji nauyin sanar da ku
"Kun san yadda ban taɓa yin shiru ba, amma na riƙa sanar da ku"
gida gida
Bulus ya koya wa mutane a cikin gidajen su. An fahimci kalmomin nan "na koyar". AT: "Kuma na koyar da ku a lokacin da nake gidajenku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
game da tuba ga Allah da bangaskiya ga Ubangiji Yesu
AT: "cewa akwai buƙata su tuba a gaban Allah, su kuma gaskanta ga Ubangiji Yesu Almasihun mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)