1.0 KiB
duniya
A hanya mafi dacewa, "duniya" na nufin sama da duniya da kamai a cikinsu.
tun da ya ke shine Ubangijin
"domin shi ne Ubangiji" Anan "shi" yana nufin allahn da ba sani ba da aka ambata a [17:23] da Bulus ke yin bayani shi ne Ubangiji Allah.
na sama da duniya
A nan amfani da kalamun nan "sama" da "duniya" gabadaya a nuna cewa dukkan abubuwa da ke sama da duniya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
gina da hannaye
A nan "hannaye" na nufin mutane. AT: "gina da hannayen mutane" ko kuma "da mutane suka gina" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Ba ya neman taimakon gun hannayen mutum
A nan "taimako" na nan kamar yadda likita ke taimake mutum marar lafiya har ya samu lafiya kuma. AT: "Hannayen mutane basu taimake shi ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
gun hannayen mutane
A nan "hannaye" na nufin mutum gabaɗaya. AT: "gun 'yan adam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
tunda shi da kansa
"domin shi da kansa." An kara kalmar nan "kansa" ne domin nanatawa.