ha_tn/act/16/01.md

1.6 KiB

Mahaɗin Zance:

Wannan ya cigaba da tafiye-tafiyen bisharar Bulus tare da Sila.

Muhimman Bayyani"

An gabatar da Timoti a wannan labarin, ya kuma haɗa kai da Bulus da Sila. Aya 1 da 2 na bada takamaimain tarihin Timoti. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Bulus ya kuma isa

Ana iya fasara "isa" da "je" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

Darba

Wannan sunan wani gari ne a karamar Asiya. Duba yadda aka fasara wannan a [14:16].

sai ga

Wannan kalmar "sai ga" na jan hankalin mu ne ga wani sabon mutum a labarin. Harshen ku na iya samun wata hanyar yin haka.

wadda ta ba da gaskiya

Ana fahimtar "ga Almasihu". AT: "wadda ta ba da gaskiya ga Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ana maganar kirki a kansa ta bakin 'yan'uwa

AT: "'yan'uwan suna maganar kirki a kansa" ko kuma "Timoty yana da shaida mai kyau a gaban 'yan'uwan" ko kuma "'yan'uwan suna faɗin abubuwa masu kyau game da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin 'yan'uwa

A nan "'yan'uwan" na nufin masubi. AT: " ta wurin masubi

ya yi wa Timoti kaciya

Mai yiwuwa Bulus ne kansa ya yi wa Timoti Kaciya, amma ya fi yi kamar Bulus ya sa wani ne dabam ya yi wa Timoti kaciya.

domin kuma saboda Yahudawan da ke wurin

"domin Yahudawan da suke zama a waɗannan wuraren da Bulus da Timoti za su je"

sun san cewa ubansa Baheline ne

Dashike Halenawa basu yi wa 'ya'yan su kaciya, Yahudawa za su san cewa Timoti ba shi da kaciya, kuma za su ki Bulus da Timoti kafin ma su saurare bisharar su game da Almasihu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)