ha_tn/act/15/36.md

774 B

Mu koma yanzu

"Ina mai shawaran cewa yanzu mu koma"

mu ziyarci dukkan 'yan'uwa

"kula da 'yan'uwa" ko kuma "yi koƙarin tallafe wa masubi"

mu ga yadda suke

Suna so su ga yanayin 'yan'uwan da kuma yadda suna kan riƙe da gaskiyar maganar Allah.

su dauki Yahaya wanda kuma ake kira Markus

"su ɗauki Yahaya, wadda ake kira Markus"

Bulus ya yi tunanin bai kamata a tafi da Markus ba

Kalmar nan "bai kamata" ba na nufin ba daidai ba ne. AT: "Bulus ya yi tunanin cewa tafiya da Marku ba zai yi kyau ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Bamfiliya

Wannan wata lardi ne a Karamar Asiya. Duba yadda aka fasara wannan a [2:10]

bai ci gaba da su ba

"bai ci gaba da aiki tare da su ba a lokacin" ko kuma "bai cigaba da hidima tare da su ba"