ha_tn/act/15/05.md

443 B

Amma waɗansu mutane

A nan, Luka yana bambanta waɗanda sun gaskanta cewa ana iya samun ceto ta wurin Yesu ne kadai da kuma waɗanda suka gaskanta cewa ceto ta wurin Yesu ne da kuma kaciya kamun a sami ceto.

su kiyaye dokar Musa

"su yi biyayya da dokar Musa"

duba wannan lamari

Shugabannin Ikkilisiyar suka tattauna ko Al'ummai ɗin suna buƙatar a yi masu kaciya da kuma su kiyaye dokar Musa kamun Allah ya ceci su daga zunubansu.