ha_tn/act/07/41.md

1.3 KiB

suka ƙera ɗan maraki

Masu sauraron Istifanus sun san cewa ɗan marakin da suka ƙera gunki ne. AT: "suka ƙera wata gunki a sifar ɗan maraki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ɗăn maraki ... gunkin ... abin da hannayensu suka ƙera

Waɗannan su jimlar na wannan gunkin ɗan marafin ne.

Allah ya bashe

"Allah ya juya musu baya." Wannan matakin na nuna cewa Allah bai ji daɗin mutanen ba kuma bai cigaba da taimakon su ba. AT: "Allah ya daina gyara su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya sallame su

"ya yi watsi da su"

tauraran sama

Daga ainihin jimlar, wannan na iya nufin 1) tauraran kawai ko kuma 2) rana, wata, da tauraro

littattafan annabawa

Wannan ba shakka na nufin tarin rubuce-rubuce da dama na annabawan Tsohon Alkawali da aka haɗa a gungura ɗaya. Wannan na iya ma haɗe da rubuce-rubucen Amo.

Kun mika mani haɗayu na yankakkun dabbobi a jeji ne a ... Isra'ilawa?

Allah ya yi wannan tambayan ne don ya nuna masu cewa basu yi masa sujada ta wurin haɗayun su ba. AT: "ba ku ko daraja ni ba sa'an da kuke miko yankakkun dabbobi da haɗayu ... Isra'ilawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ku Isra'ilawa

Wannan na nufin kasar Isra'ila gabaki ɗaya. AT: "dukanku Isra'ilawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)