616 B
616 B
mamaki ya kama shi
Musa ya sha mamakin cewa jejin ba ta kone wa da wuta, Dama masu sauraron Istifanus sun san da wannan. AT: "domin jejin ba ta kone wa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
sai ya maso kusa don ya kara dubawa ... Musa ya razana har ma bai sake daga kai ya duba ba
Wannan na nufin cewa dama musa ya maso kusa ne ya bincika, amma sai ya komo baya don tsoron da ya ji muryar.
Nine Allah na ubanninka
"Nine Allahn da kakkaninku sauka yi wa sujada"
Musa ya razana
Musa ya firgita don tsoro. AT: "Musa ya razana da tsoro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)