ha_tn/act/07/22.md

1.3 KiB

Aka ilimantar da Musa

AT: "Masarawan suka ilimintar da Musa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukan ilimi irin na Masar

An kara nanata wannan ne don a nuna cewa musa ya horu a makarantu mafi kyau da ke Masar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

shahara cikin fasahar magana da kuma ayyukansa

"inganci cikin magana da ayyukansa" ko kuma "ya zama da rinjayaa cikin abinda yake faɗi da aikatawa"

sai ya yi niyyar

Wannan jimlar "ya yi niyyar" na nufin ya kudura a zuciyar sa. AT: "ya zo tunaninsa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

ya ziyarci 'yan'uwansa, Isra'ilawa

Wannan na nufin mutanensa, ba ma iyalin kawai ba. AT: "ya ga yadda mutanensa, 'ya'yan Isra'ila suke" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai ya ga wani na cin zalin Ba Isra'ile ... Bamasaran

AT: Da ya ga Bamasaran na cin mutuncin Ba Isra'ile, Musa ya taimaki Ba Isra'ile ta wurin murkushe Bamasaran da ke sananta wa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

murkushe Bamasaran

Musa ya bugi Bamasaran da ƙarfi har ya kashe shi.

ya yi zaton

"ya yi tunanin"

taimakon Allah ne ya zo masu

AT: "na taimakon su ta wurin abinda Musa ya yi" ko kuma "na amfani da abinda musa ke yi ya yantad da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)