ha_tn/act/01/21.md

1.6 KiB

Saboda haka, ya zama dole

Bisa ga nasosin da ya ambato da kuma bisa ga abinda da Yahuza ya yi, Bitrus ya faɗa wa ƙungiyar abinda za su yi.

ɗaya daga cikin waɗanda suke tare da mu ... ya zama ɗaya daga cikin mu wurin shaidar tashinsa

Bitrus ya ba da jerin halayen da sun cancanta a samu mutumin da zai maye gurbin Yahuza da shi a matsayin manzo.

Ubangiji Yesu yana shiga da fita a tsakaninmu

tafiya ciki da wajen a tsakanin wata taron mutane magana ce da ke nufin kasancewa ɗaya daga cikin taron. AT: "Ubangiji ya zauna a tsakaninmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

tun daga baftismar Yahaya

"A nan iya fasara sunan "baftisma" zuwa kalman aiki. Yana iya yiwuwa ma'anan shine 1) "tun daga lokacin da Yahaya yayi wa Yesu baftisma" ko kuma 2) "tun daga lokacin da Yohanna ya yi wa mutane baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zuwa ranar da aka dauke shi daga wurinmu

Ana iya faɗin wannan a siffar aiki. AT: "har ranan da Yesu ya bar mu ya kuma haura sama" ko kuma har ranan da Allah ya ɗauke shi daga wurinmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Suka gabatar da mutum biyu

A nan kalmar "su" na nufin dukan masubin da ke wurin. AT: "Suka ba da sunayen mutane biyu da suka cika duk halayen da ake bukata da Bitrus ya jera" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yusufu wanda ake kira Barsabbas, wanda kuma aka yiwa suna Justus

Ana iya sanar da wannan a siffar aiki. AT: "Yusufu, wadda mutane ke kira Barsabbas da Justus" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-names]])