697 B
697 B
Bari Ubangijin salama da kansa yã ba ku
Za ku iya sa shi a bayyane cewa wannan addu'ar Bulus ne ga Tasalonikawa. AT: "Ina addu'a cewa Ubangijin salama kansa yã ba ku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Ubangijin salama kansa
A nan "kansa" na nanata cewa Ubangiji zai bada salama ga masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
Wannan ita ce gaisuwa ta, ni Bulus, da hannuna, wanda shine alama a kowace wasiƙa ta
Ni Bulus na rubuta wannan gaisuwan da hannuna, shine na saba yi cikin kowace wasiƙa ta a matsayin alamar cewa wannan wasiƙar haƙiƙa daga ni ne"
Haka nake rubutu
Bulus ya bayyana a fili cewa wannan wasiƙar daga shine ba jabu ba ne.