581 B
581 B
Bari Ubangijinmu ... wanda ya ƙaunace mu ya kuma ba mu
Kalman nan "mu" na nufin dukan masubi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)
Ubangiji Yesu Almasihu kansa
A nan "kansa" na ƙara bada nanaci ga maganan nan "Ubangiji Yesu Almasihu." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
ta'azantar ya kuma gina zuciyarku cikin
A nan "zuciya" na misalin inda shauƙin ta ke. AT: "ta'azantar da ku ya kuma ba ku ƙarfi don" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kowane aiki nagari da kalma
"kowane abu na gari da kuke yi kuke kuma faɗa"