ha_tn/2th/02/13.md

40 lines
1.6 KiB
Markdown

# Mahaɗin Zance:
Bulus a yanzu ya canja kan magana.
# Amma
Bulus ya yi amfani da wannan kalma anan don ya sa alamar cewa akwai canji cikin kan magana.
# mu yi godiya kulluyaumi
Kalman nan "kulluyaumi" na nufin kowane lokaci. AT: "mu cigaba da godiya" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole]])
# mu na
A nan "mu" na nufin Bulus, Sila da Timoti.
# yan'uwa waɗanda Ubangiji yake ƙauna
AT: "Gama Ubangiji na ƙaunar ku, 'yan'uwa" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# zaɓe ku a matsayin 'ya'yan fari don ceto cikin tsarkakewar Ruhu da gaskatawa da gaskiya
an yi magana game da zama cikin mutane na farko da aka cece su sai ka ce masubi da ke Tasalonika su "'ya'yan fari" ne. Ana iya bayyana wannan ta wurin fid da kalmomin nan "ceto", "tsarkakewar"
# Saboda haka yan'uwa, ku tsaya da ƙarfi
Bulus ya gargaɗi masubi su riƙe bangaskiyarsu cikin Yesu da ƙarfi.
# riƙe al'adun kankan
A nan "al'adu' na nufin gaskiyar Alamasihu da Bulus da sauran manzanni suka koya. Bulus ya yi magana game da su sai ka ce masu karatunsa za su iya riƙesu da hannayen su. AT: tuna da "al'adun" ko "gaskata da "gaskiyar" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor]])
# aka koya maku
AT: "mun koya maku" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive]])
# ko ta wurin kalma ko kuma ta wurin wasiƙarmu
"ta wurin kalma" anan na nufin "ta wurin umurnin" ko "ta wurin koyarwa." ku na iya bayyana wannan a fili. AT: "ko ta wurin abin da muka koya muku da kanmu ko ta wurin wasiƙar da muka rubuto muku" (Dubi: [[rc://*/ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche]])