678 B
678 B
Muhimmin Bayani:
Bulus ya gargaɗi masubi cewa kada su yarda a yaudare su game da ranar dawowan Yesu.
yanzu
Kalman nan "yanzu" alama ce ta canjin kan magana cikin umurnin Bulus.
'yan'uwa
A nan "'yan'uwa" na nufin 'yan'uwa masubi, maza da mata duka. AT: "'ɗan'uwa da 'yar'uwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)
kada kuyi saurin damuwa ko ku gigice
"kada ku yi saurin sa kanku cikin damuwa"
ta wurin saƙo, ko ta wurin wasiƙar da ta yi kamar daga gare mu
"ta wurin kalmomin baƙin ko ta wurin wasiƙar da ta yi kamar daga gare mu"
da ke cewa
"cewa"
ranar Ubangiji
Wannan na nufin lokacin da Yesu zai dawo duniya saboda masubi.